ABUBUWAN DA SUKE WARW ARE MUSULUNCI

Transcript

ABUBUWAN DA SUKE WARW ARE MUSULUNCI
:lUI;lUlv^vil;\i
v^vJ/;\;1v^vJ{;\
i{ z
OAflrc
'frNUEnU//UUI;t4
V
trt\r
',L.
-.!i!]L
r-
t{
'-.rrrnq!i
Wattafar
AAAAAd fiALAA"
SHE 'IH I{U'IAI{AAD BITI ABDULWAHHAB
DA 'IAB5HEII HAUSA
TAAJAHAR
sHE'IIH AT'IEET]
AL- DEEH ABUAAXAR
ABTJBT'WAN
DAS[,'KEWARWARE
MUSI,JLT,JNCI
Daga Littattafan Da Ma'aikatar Earkokin Addinin
Musulunci, Da Waft,afai,IDaKuml Wats zi lla
Shiryarwa Ta Buga
ABIJB{-I!WAN
DA SUKE WARWARE
MUSULTNCI
Wallafar
BABBAII MALAMI
SHEIKH MT-IIIAMMAD BIN
ABDULWAHHAB
Da Harshen Hauga
Tarjamar
SHEIKH AMf,EN AL-DEEN ABTIBAI(AR
oflishin Buga Takardu De Yadesu Nr Me'eiketar
Suka lDaukiNauyin Kulewe Da Bugunsl
l4l8 AH
.rt t \ A c tt.r;!|1 i9$t2Jrl3lr1 iofX-)l i'Js'rJl'rt.1l@
i-r,I
,*Jr taf isblt 1i ',%Jt lrr<.
Jt.&
-trar
; Wt'rjl.r*;
.,.f\)t
-
1)t")l Fti
-"1.x\f
tgelt
t 11 . -Y 1- \ ff -Y : .:Jrr,
( t-tJl
$l
-!
:tr.1)1"1lir/-r
;)t-)t
\A/.t\A
L! .frlt I
Y r.-/-
\
Yt'g;;:
tA/'ttA:gt*)tdl
111. -t 1- ! ff-t
: dlol
GABATARWA
Wannan dan httafi yana da
muhimmanci kowane musulmi,
namiji da mace, SU karanta shi,
saboda amfaninsa, musarnman
game da sha'anin Wara aRiAan.
Yau sabodajahiltar addini, mutane
da yawa suna aik<ataabubuwa
daban-dabanwadanda za su rugJza
imaninsu, ba tare da sun saniba.
Domin haka bayyana "abubuwan
da strke warware Musulunci" ya
zamalarua ga mutanea yau.
?
Kunslyar "Jama'ah Al-Da'awahfi
Nigeria" babban btrrinta ne ta
gabatar da wannan d"n httafi ga
masu jimirin ruya Sunnah da
kyautata 4f.16x6. Allah Ta'ala Ya
kuma yi manajagora wajen aiki da
Alkur'ani da Hadisi,amin.
t
'
WASSALAM
SheihkAmeenAl-Deen Abubakar,
Jama'ahAl- Da'awahFiy Nigeria,
Ofi shin Al-Maklaba Al- Salafiyya,
483, SulaimanCrescent;
P . O . B o x6 l 1 8 ,
I(Ar{0, NIGARIA.
BISMILLAHIR.
RAHMANIR-RAHIM
ABUBUWAN DA SUKE
WARWARE MUSULUNCI
Ya dan uwa Musulmi, dole ne ka
san cewar akrvai abubuwan da
aikatasu yake warware Musulunci
(idan ka yi dayansu ka fita daga
addinin Musulunci ke narl Allah
Ya kiyaye). Mafi afkuwa daga.
cikin wadannan abubuwa guda
gomaoe, lallai ne ka guje su.
NAD'aYA
Tarayya a cikin bautawa Allah.
Allah tvta&ukakin Sarki Ya ce:
'zai(
{i;:6i:# 1i }\i AJ i:y-F
{ 2tuare3+f1lit\L3KiJ;
,, Haf.ita, duk wanda ya yr tarayya
(shirka) da Allah, Allah Ya haramta
masa Aljarura, kuma makomarsa
Wuta; kuma azzalumai babu
wadansumataimakaa garesu D.
Kiran matattu da addu'a daneman
iaimako daga gare su, da yi musu
rakance ko yanka, duk fanni ne na
;hirka.
NA BIYU
Duk wanda ya sanya tsani
tsakaninsa da Allah (kamar
Mala'ilqr, fuinabawa,Walilyai, ko
wasu abubuwa) da mufum zairifta
kira da addu'a,yananernansu cece
shi, yana dogara a kansq to mai
aikata haka ya kafirce, kamar
yadda dukkan Malamai suka
tabbatar.
NA UKU
Duk wanda bai kafirta masuaikin
shirka ba, da wandayake shakkar
kafircinsu, ko kuma yalie inganta
hanyarsu, (duk mai haka) shi ma ka
sani yazama kafin.
NA HUDU
Duk wanda ya yarda da wata
shiriya ba ta Annabi, tsira da
amincin Allah su tabbataa gareshi,
ba, kuma yadauka wannanshiriya
tafi ta Ma'aikin Allah cika ko
larma ya &ut
cewar hukrmcin
"
wani dabanyafi hulamcin Ma'aikin
Allah kamar wa&nda suke fifita
gumaka
(kamar
huluncin
gwamnatocin zamanrwa&nda ba
su yarda da shiriyar Annabi
Muhammad, tsira da amincinAllah
'gare
su tabbata a
shi, ba, duk
wanda ya yarda da haka ya zama
kafiri.t
t Ga
misalaina:. kamar haka:
(a)- lbaukar cewa tsare-tsareda dokokin
da mutane suke shiryawa dahannayenzu,
$rn fi Shari'ar Muzuhrnci.
Ko kuma &ukar Addinin Muzulunci ba
zai dace a yi amfani da shi ba a tanri na
ishfuin(a zamaninyau).
Ko kuma cewa Musulunci ne sababin
rashin ci gaban Muzulmi. Ko kuma
diukar
ahtar mutum da Allah (da
harkokin addini) abu ne da ya shafi
mutum shi kadai, bai shafi sauran
harkokinsa na rayuwa ba (wato karnar
dai yadda wasu suka f,auka, tsarin
xddinin mutum ba shi da ahta da
harkokin duniya na yau da lcullum).
(b)- Maganar da ake cewa wai zartar da
huk;uncin Allah kamar yanke hannun
6ara*o, ko jefe maanaci wanda yake da
aure, a ce wai haka bai dace da zamanm
da muke ciki ba.
(c)- Daukar cewar ya furlatta a yi hulcunci
bg -daabb da Allah Ya saukarba, a cikin
mas'alolin shari'a, da laifukan da suke
bukatar tsayar da haddi, da wasunzu,ko
da mutum bai yarda da cewa hukuncin
wanin Allah ya fifici hulcuncinAllah ba,
saboda kawai halattawa (bada dama) a yt
hul$nci da wata doka da ba ta Allah ba,
to )nn haka halattawa ne ga abin da Allah
Ya haramta, kamar yadda dukkan
malamai suka fada. Duk larwa wanda ya
halatta abin da Allah'Ya haramta,wanda
l0
NA BIYAR
Duk wanda yake fin abin da
Matuo, tsira da amincin Allah su
tabbata a gare shi, ya zo da shi,
wato ya fd yardadahalaccinabin
ko da yana aiki da shi, to wannan
mutum ya zamakafiri, sabodafadin
Allah Madaukakin Sarki:
da an fa& kowa ya san haramunne a
addini, kamar zrna da shangrya, da cin
riba, da trn huhmci ba da abin da Allah
Ya saukar ba, duk wanda ya yr haka
kafiri ne kamar yadda dukkan mustrlmi
zuka tabbatarda haka,
ll
t*'rfr$vffi6t';*t F
{ AtA
< Wann&r, saboda lallai SU,sunki
abin da Allah Ya saukar, domin
))haka Ya6ata ayYulcansu
NA SHIDA
Duk wanda ya Yi isgilancida wani
abu na dagaaddininMa'aiki, tsira
da amincin Allah su tabbataa gare
shi, ko ya yi isgilanci da ladako
ukubar A, addinin ya fada, shima
wannan ya kafirta. Saboda Allah
MadaukakinSarki Yana cewa:
t2
;K-4;5-)i^;;tfrJS,
F
i6fiVJ::,1 * <rii:/J
,l//
{ 5+L-YJ.
< Ka ce: shin da AllalU da kuma
ayoyinSa da MarzonSa lcuka
kasance hrna yin izgpli? Kada ku
kawo wani haruari, hakifcakun rrga
hm kafirtabayan imaninlar>.
NA BAKWAI
Aikata sihiri, wanda a cikinsa har
da na rabamasoya,kamara jefa wa
miji Rin matarsa;ko kuma da aikin
mallakewa, wato a sanyaddaza a
l3
sa mutum ya so abin da ba Ya so ta
hanyar sihiri (bokanci), duk wanda
ya ailcata{aya daga ciki, ko Ya
yarda da shi, ya kafirta. Saboda
Allah tvta&ukakin Sarki Ya ce:
F6ffFrg-#beL-G3-W
F
{ #3t{,i3t
( Su (Mala'ilern gtrda bilru, Harut
da MaruQ ba su koya wa wani
(sihiri) ba, ba tare da sun gaya
masa (maganar kashedi) ba,
"hakika,
mu fa fitina (wato
jarabawa) ce kawai, don haka kada
ka kafirta" D.
l4
NATAKWAS
Ba wa mushrikai goyon baya, da ba
su taimako a kan musulmi, shi ma
kafirci
re,
saboda
Allah
Uadaukakin Sarki Ya ce:
c)4{^6ffi.f'g&8;;; F
'4}fti;;{rt
{
( Duk wanda ya jiBince su daga
cikinhr to lallai ne shi ma yana
drya cikinsu, hakit€ Allah ba ya
shiryar da azzahrmanmutane>>.
l5
NATARA
Duk wanda ya yarda cewa wasu
mutane an yi musu izinin kauce wa
shari'ar fumabi Muhammad,tsira
da amincin Allah su tabbataa gare
shi, ya zama kafiri; kamar Yadda
Allah trladaukakinSarki Yafa&:
, , 1.2)
,ur.!*.c.r
63 F
#;6: *t*'*
{ {'=tifirt*$i4;t
( Duk wanda ya ke nemanwanin
Musulurci yazamaaddini, tobaza
a karba daga gare shi ba, kuma a
Lahira yana daga cikin wa&nda
sukayi hasara>>.
l6
NA GOMA
Buirewa addinin Allah gaba&y",
ko bijirewa abin da Musulunciba
ya ingantuwasaida shi,mutumya
ce ba zai koyi wannanabin ba, ko
kuma ba zar yi aiki dashi ba, yin
haka ma kafirci ne. SabodaAllah
MadaukakinSarki Ya ce:
,';li.i;ei-g$":rp;;
F
{36,Gituy?
< Kuma wa ya fi zalwrci (mugrrn
aiki) samada wanda aka tunatarda
shi ayoyin Ubangijinsa, sa'an nan
ya bijire musu; hafrika Mu masu
t7
daukar fansa ne daga masu laifi
(mtUirimai)).
Kuma Allah Ta'ala Ya ce:
{ i,Lj,v{%wa4:v}
<<Kuma wadanda suka kafirta,
masu bijirewa ne daga abinda aka
yi musugargadida shi >>.
Babu wani bambanciga wandaya
aikata dhyu daga cikin wadannan
suke warware
abubuwa da
Musulutci, da wasaYakeYi, ko da
gaske yake yi. Ko kuma saboda
anrma banda wanda aka
tsoro,
tilasta.
l8
Muna neman tsari da Allah daga
aikata duk wani abin dazaijawo
fushinSa
da
matsananciyar
azabarSa.
SheikhAmeenAl-Deen Abubakar,
Jama'ahAl-Da'awah Fiy Nigeria"
27-3-1404A. H.
l-l-lgg4 A. D.
F\ru!rjrt
$rs\wk
L*,'JGJIai!
i^+.-S
iJi$l 4nl e+-i'll
-1S;3at
o.1t.r.al.-,t.e6lljr!
irJtl
;,te :oblt oli*
-s ItlApb
nl6f it;,l

Documenti analoghi

ORNEK SAHSIYAT HAUSADILI - rsm 13,5 x 19

ORNEK SAHSIYAT HAUSADILI - rsm 13,5 x 19 haka fadar Allah madaukaki : «Wadancan Manzannin mun fifita sashensu a kan sashe daga cikinsu akai wanda Allah ya yi magana da shi kuma ya daukaka sashen su darajoj» (suratulbakara). sashenda aka d...

Dettagli

Clubfoot: Ponseti Management [Hausa]

Clubfoot: Ponseti Management [Hausa] rarraba a kasashe da sun fi dari. Ya fi dubu dari bugủ na PDF à harsuna goma sha biyu da suka yi daga kasashe da suka fi dari da hamsin. Wannan sabon shirye – shiryenmu ya ba da wannan bugủn kamar ...

Dettagli

Hausa - godsdirectcontact.net

Hausa - godsdirectcontact.net qirqirar wani sabon abu, wai mutane suna da wata na’ura da za ta sanya ka cikin tunani (Samadhi). Kun tava gwadawa ? Yanzu haka ana sayar da ita a Amurka. Daga dala xari huxu ($400) zuwa dala xari ...

Dettagli

Chapter 40 - Masjid Tucson

Chapter 40 - Masjid Tucson da mu sau biyu; saboda haka mun yarda da laifuffukan mu. To, shin, akwai wata hanyar fita?" *40:11-12 Kafirai suna yin mutuwa biyu ne, alhali kuwa salihai ba su dandana mutuwan gaba da wanda suka r...

Dettagli

Chapter 25 - Masjid Tucson

Chapter 25 - Masjid Tucson [25:2] Wanda Yake da mulkin sammai da qasa. Kuma bai taba haihuwa ba, kuma abokin tarayya bai kasance a gare Shi ba a cikin mulkinSa. Ya halitta dukan kowane abu daidan auni; sa'an nan Ya qaddara k...

Dettagli

Hukuncin Sihiri Da Bokanci PDF

Hukuncin Sihiri Da Bokanci PDF Ma’ana: “Baya cikimmu duk wanda ya ke yin camfi ko a ke yi masa camfi ko ya yi bokanci ko ake yi ma sa bokanci, ko ya yi sihiri, ko ya sa ayi mishi sihirin, duk kuma wanda ya je wajan boka sai ya g...

Dettagli

Surah 54: Al-Qamar - رمق لا ةروس

Surah 54: Al-Qamar - رمق لا ةروس idanunsu. To, sai ku dandani azabaTa; ai an gargade ku."

Dettagli

Gospel of Jesus Christ

Gospel of Jesus Christ ko babba, ko kuma ba ta-kashin bambance-bambancen. Duk wanda ya yi imani, kuma bai san inda za su sami ceto. Ga addu'a, don ka yi addu'a kuma idan kun bi Yesu: Allah a Sama, na gode wa aiko, ɗan,Ye...

Dettagli

Surah 038: Saad - ص ةروس

Surah 038: Saad - ص ةروس a’ala sa’ad da suka yi husuma.* *38:69 Husuma ko kuwa tarna a cikin jama’ar can sama mafi a’ala ya auku ne sabili da yunqurin qalubalen shaidan ga iko da hikimar Allah. Lalle ne, wannan aukuwar shi...

Dettagli